1 Kor 12:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ƙafa za ta ce, “Da yake ni ba hannu ba ce, ai, ni ba gaɓar jiki ba ce,” faɗar haka ba za ta raba ta da zama gaɓar jikin ba.

1 Kor 12

1 Kor 12:11-18