1 Kor 10:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa wani ya ce muku, “An yanka wannan saboda gunki ne fa,” to, kada ku ci, saboda duban mutuncin wannan mai gaya muku, da kuma saboda lamiri,

1 Kor 10

1 Kor 10:20-33