1 Kor 10:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In wani a cikin marasa ba da gaskiya ya kira ku cin abinci, kuka kuwa yarda ku tafi, sai ku ci duk irin da aka sa a gabanku, ba tare da tambaya ba saboda lamiri.

1 Kor 10

1 Kor 10:17-28