1 Bit 2:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ƙaunatattuna, ina roƙonku don ku baƙi ne, bare kuma, ku guje wa mugayen sha'awace-sha'awace na halin mutuntaka waɗanda suke yaƙi da zuciyarku.

1 Bit 2

1 Bit 2:7-14