1 Bit 2:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dā ba jama'a ɗaya kuke ba, amma a yanzu, ku jama'ar Allah ce. Dā ba ku sadu da jinƙansa ba, amma a yanzu kun sadu da shi.

1 Bit 2

1 Bit 2:9-20