Zak 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan kawar da jininsu daga bakinsu,Da kuma haramtattun abubuwa daga haƙoransu.Sauransu za su zama jama'ar Allahnmu,Za su zama kamar sarki cikin Yahuza.Mutanen Ekron za su zama kamar Yebusiyawa.

Zak 9

Zak 9:1-17