Zak 8:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'a da yawa da al'ummai masu iko za su zo Urushalima su nemi Ubangiji Mai Runduna, su kuma roƙi alherin Ubangiji.

Zak 8

Zak 8:12-23