Zak 8:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku ƙulla wa junanku sharri, kada kuma ku so yin rantsuwa ta ƙarya, gama ina ƙin waɗannan abubuwa duka, ni Ubangiji na faɗa.”

Zak 8

Zak 8:7-18