Zak 8:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuma na ƙudura a waɗannan kwanaki in yi wa Urushalima da jama'ar Yahuza alheri. Kada ku ji tsoro!

Zak 8

Zak 8:11-18