Zak 8:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya jama'ar Yahuza da jama'ar Isra'ila, kamar yadda kuka zama abin la'antarwa a cikin al'ummai, haka kuma zan cece ku, ku zama masu albarka, kada ku ji tsoro, amma ku himmantu.

Zak 8

Zak 8:6-23