Zak 8:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama kafin waɗannan kwanaki, mutum da dabba ba su da abin yi. Ba kuma zaman lafiya ga mai fita da shiga saboda maƙiya, gama na sa kowane mutum ya ƙi ɗan'uwansa.

Zak 8

Zak 8:3-20