Zak 7:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

in faɗa wa dukan mutanen ƙasar da firistoci, in ce, “Sa'ad da kuka yi azumi da baƙin ciki a watan biyar da na bakwai dukan shekarun nan saba'in, saboda ni ne kuka yi azumin?

Zak 7

Zak 7:3-11