Zak 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na sa guguwa ta warwatsa su a cikin al'ummai da ba su san su ba. Ƙasar da suka bari ta zama kango, ba mai kai da kawowa a cikinta. Ƙasa mai kyau ta zama kango.”

Zak 7

Zak 7:6-14