Zak 7:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada kuma ku zalunci gwauruwa, wato wadda mijinta ya rasu, da maraya, da baƙo, da matalauci, kada kuma waninku ya shirya wa ɗan'uwansa mugunta a zuciyarsa.

Zak 7

Zak 7:6-14