Zak 6:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ingarmun suka fita, sai suka ƙagauta su zagaya duniya don su bincike ta. Ya ce musu kuwa, “Ku tafi, ku bincike duniya, kuna kai da kawowa.” Har kuwa suka yi.

Zak 6

Zak 6:1-10