Zak 6:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuma ɗaga idona, sai na ga karusa huɗu suna fitowa daga tsakanin duwatsu biyu. Duwatsun kuwa na tagulla ne.

Zak 6

Zak 6:1-9