Ni kuwa na ce masa, “Mene ne wannan?”Ya ce, “Wannan babban kwando ne wanda ya fita.” Ya kuma ce, “Wannan mugunta ce a dukan ƙasar.”