Zak 5:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce mini, “Wannan la'ana ce wadda take tashi bisa ƙasa duka. Gama za ta datse ɓarawo da mai rantsuwa da ƙarya.

Zak 5

Zak 5:1-11