Zak 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce, “Wannan ita ce maganar Ubangiji zuwa ga Zarubabel cewa, ‘Ba da ƙarfi, ko iko ba, amma da Ruhuna,’ in ji Ubangiji Mai Runduna.

Zak 4

Zak 4:1-11