Zak 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce mini, “Me ka gani?”Sai na ce, “Na ga alkuki wanda aka yi da zinariya tsantsa, da kwano a kansa, da fitilu bakwai a kansa, da butoci bakwai a kan kowace fitilar da yake bisa alkukin.

Zak 4

Zak 4:1-12