Zak 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama wane ne ya taɓa raina ranar ƙananan abubuwa? Amma za su yi murna da ganin igiyar awo a hannun Zarubabel. Waɗannan fitilu bakwai su ne alama Ubangiji yana kai da kawowa a duniya.”

Zak 4

Zak 4:7-13