Zak 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ni kuma na ce, “Bari kuma su naɗa masa rawani mai tsabta.” Suka kuwa naɗa masa rawani mai tsabta, suka kuma sa masa riguna sa'ad da mala'ikan Ubangiji yana nan a tsaye.

Zak 3

Zak 3:1-8