Zak 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya nuna mini Yoshuwa, babban firist, yana tsaye a gaban mala'ikan Ubangiji. Shaiɗan kuma yana tsaye dama da mala'ikan, yana saran Yoshuwa.

Zak 3

Zak 3:1-2