Zak 2:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce masa, “Ka yi gudu, ka faɗa wa saurayin can, cewa za a zauna a Urushalima kamar a ƙauyuka marasa garu, saboda yawan mutane da dabbobi da suke cikinta.

Zak 2

Zak 2:1-7