Zak 14:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Annoba irin wannan kuma za ta faɗo wa dawakai da alfadarai, da raƙuma, da jakuna, da dukan dabbobin da suke cikin sansaninsu.

Zak 14

Zak 14:12-21