Zak 13:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka farka, ya kai takobi, ka fāɗa wa makiyayina,Ka fāɗa wa mutumin da yake kusa da ni,Ka sari makiyayin domin tumakin su watse.Zan bugi ƙanana da hannuna,Ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa.

Zak 13

Zak 13:6-9