Zak 13:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana fa, ni Ubangiji Mai Runduna, zan shafe sunayen gumaka daga ƙasar, har da ba za a ƙara tunawa da su ba. Zan kuma kawar da annabawa da mugayen aljannu.

Zak 13

Zak 13:1-9