Zak 11:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na zama makiyayi na masu tumakin kore. Na kuwa ɗauko sanda biyu, na ce da ɗaya “Alheri,” ɗaya kuma na ce da shi “Haɗa Kai.” Sai na yi kiwon tumakin.

Zak 11

Zak 11:4-16