Zak 11:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masu sayensu za su yanyanka su, ba za a kuwa hukunta su ba. Masu sayar da su kuma za su yi hamdala gare ni, su ce sun sami dukiya. Makiyayansu kuwa ba su ji tausayinsu ba.

Zak 11

Zak 11:3-14