Zak 11:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi kuka, kai itacen kasharina,Gama itacen al'ul ya riga ya fāɗi,Itatuwa masu daraja sun lalace,Ku yi kuka, ku itatuwan oak na Bashan,Saboda an sassare itatuwan babban kurmi.

Zak 11

Zak 11:1-6