Zak 11:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Taka ta ƙare, kai makiyayi marar amfani,Wanda yakan bar tumakin!Da ma takobi ya sari dantsensa da idonsa na dama!Da ma hannunsa ya shanye sarai,Idonsa na dama kuma ya makance!”

Zak 11

Zak 11:11-17