Zak 11:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan kuma na karya sandana na biyun mai suna “Haɗa Kai,” wato alama ke nan da ta nuna na kawar da 'yan'uwancin da yake tsakanin Yahuza da Isra'ila.

Zak 11

Zak 11:10-17