Zak 11:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ce musu, “Idan kun ga daidai ne sai ku biya ni hakkina, idan kuwa ba haka ba ne, to, ku riƙe abinku!” Sai suka biya ni tsabar azurfa talatin, ladana.

Zak 11

Zak 11:6-17