Za su bi ta cikin tekun wahala,Zan kwantar da raƙuman teku,Kogin Nilu zai ƙafe duk da zurfinsa,Za a ƙasƙantar da Assuriya,Sandan sarautar Masar zai rabu da ita.