Zak 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da dare, na ga mutum yana kan aharashin doki, yana tsaye a cikin itatuwan ci-zaƙi, a kwari. A bayansa kuma ga wani aharashin doki, da bidi, da kili.

Zak 1

Zak 1:6-16