Zak 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka sai ka ce musu, Ubangiji Mai Runduna ya ce, ‘Ku komo wurina, ni kuma zan komo wurinku, ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa.’

Zak 1

Zak 1:1-10