Zak 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ce wa mala'ikan da ya yi magana da ni, “Mene ne waɗannan?”Shi kuwa ya ce mini, “Waɗannan su ne ƙahonin da suka warwatsa Yahuza, da Isra'ila, da Urushalima.”

Zak 1

Zak 1:9-21