Zak 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce, in kuma yi shela, in ce, “Ubangiji Mai Runduna ya ce wadata za ta sake bunƙasa cikin biranensa, zai kuma ta'azantar da Sihiyona, ya kuma zaɓi Urushalima.”

Zak 1

Zak 1:15-18