Zab 99:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji Allahnmu, ka amsa wa jama'arka,Ka nuna musu, kai Allah ne mai yin gafara,Amma kakan hukunta su saboda zunubansu.

Zab 99

Zab 99:7-9