Zab 99:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa da Haruna firistocinsa ne,Sama'ila kuma mai yi masa sujada ne.Suka yi kira ga Ubangiji, ya kuwa amsa musu.

Zab 99

Zab 99:1-9