Zab 98:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ki yi ruri, ya ke teku,Ke da dukan masu rai waɗanda suke cikinki,Ki raira waƙa, ke duniya,Da dukan waɗanda suke zaune cikinki!

Zab 98

Zab 98:1-9