Zab 98:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku raira waƙa ta farin ciki ga Ubangiji.Dukanku waɗanda suke a duniya,Ku yabe shi da waƙoƙi, kuna ta da murya da ƙarfi,Saboda farin ciki!

Zab 98

Zab 98:1-5