Zab 97:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan waɗanda suke yi wa siffofi sujada za su sha kunya,Haka kuma waɗanda suke fāriya da gumakansu.Dukan alloli za su rusuna a gabansa.

Zab 97

Zab 97:2-11