Zab 97:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukanku adalai ku yi murna,Saboda abin da Ubangiji ya yi!Ku tuna da abin da Mai Tsarki ya yi,Ku yi masa godiya!

Zab 97

Zab 97:4-12