Zab 93:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji sarki ne!Yana saye da ɗaukaka, suturarsa ƙarfi ne.Hakika duniya ta kahu sosai a inda take,Ba kuwa za ta jijjigu ba.

Zab 93

Zab 93:1-5