Zab 91:8-10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

8. Da idonka za ka duba, Ka ga yadda ake hukunta wa mugaye.

9. Domin ka ɗauka Ubangiji yake kiyaye ka,Maɗaukaki ne yake tsaronka,

10. To, ba bala'in da zai same ka,Ba za a yi wa gidanka aikin ƙarfi da yaji ba.

Zab 91