Zab 91:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Duk wanda ya je wurin MaɗaukakiZai zauna lafiya,Duk wanda yake zaune a inuwar Mai Iko Dukka,

2. Ya iya ce wa Ubangiji,“Kai ne kāriyata, da mai kiyaye ni!Kai ne Allahna, a gare ka nake dogara!”

3. Hakika zai kiyaye kaDaga dukan hatsarorin da ka ɓoye,Daga kuma dukan mugayen cuce-cuce.

Zab 91