Zab 90:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kakan kwashe mutane kamar yadda ambaliyar ruwa take yi,Kamar mafarki suke, ba su daɗewa.Kamar tsire-tsire suke waɗanda suke tsirowa da safe,

Zab 90

Zab 90:1-8