Zab 90:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka cika mu da madawwamiyar ƙaunarka a kowace safiya,Don mu raira waƙoƙin murna dukan kwanakin ranmu.

Zab 90

Zab 90:5-17