Zab 90:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ya Ubangiji, a koyaushe kai ne wurin zamanmu.

2. Kafin a kafa tuddai,Kafin kuma ka sa duniya ta kasance,Kai Allah ne, Madawwami.Ba ka da farko, ba ka da ƙarshe.

3. Kakan sa mutane su koma yadda suke,Su zama ƙura.

Zab 90